A lokacin Halitta ta kwanaki shida, Allah Ya halicci dabbobi da namomin daji, kuma Ya halicci Adamu da Hauwa'u a ƙarshe a rana ta shida. Wannan don a shaida game da annabcin Adamu da Hauwa'u—Ruhu da Amarya waɗanda za su bayyana a zamanin Ruhu Mai Tsarki don su ba wa 'yan adam ruwan rai.
Ikkilisiyar Allah ta gaskata da Adamu na ƙarshe, Almasihu na Zuwan na Biyu Almasihu Ahnsahnghong, da kuma Hauwa'u ta Ƙarshe, Allah Uwa.
Duk da haka kuwa mutuwa ta mallaka tun daga Adamu har ya zuwa Musa, har ma a kan waɗanda ba su yi zunubi irin na keta umarnin da adamu ya yi ba, wanda yake shi ne kwatancin mai zuwan nan. Romawa 5:14
Mutumin ya sa wa matarsa suna Hawwa'u, domin ita ce uwar 'yan adam. Farawa 3:20
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침